DAMBUN NAMAN KAZA
Abun bukata
*kaza
*man gyada
*kayan maggi
*kayan miya

Yadda akeyi:-
Da farko zaki tafasa kazar ki da citta da maggi,sai albasa,in tayi laushi ki sauke ki soya sama-sama, saiki juye aroba ki cire tsokan, ki wanke kayan miya attarugu,tattasai, albasa ki jajjga aturmin kisa maggi curry,san nan ki juye naman  ki daka duka.
(karki manta ki fara soyawa sama-sama).
Inya daku ki juye afaranti ki barbaxashi san nan ki sa mai awuta ki rinka diba kadan kadan kina xubawa kina soyawa harki gama.
Note wan nan hadin yanada kyau ki gwada ki gani.

Comments