●POTATO AND MEATBALLS

INGREDIENTS:-
▪Irish potatoes
▪Minced Meat
▪Attarugu
▪Dandano da kayan kamshi
▪Albasa
▪Mangyada
▪Garin buredi ko fulawa
▪Kwai

■METHOD: Ki dafa dankali ya dahu kiyi mashing dinsa, ki jajjagen tarugu da albasa ki zuba akai,  kisa dandano da kayan kamshinki, sai kizuba garin biredi ciki ko fulawa kadan a ciki don ya danyi karfi. Ki juya su hade gaba daya.

Ki dakko Minced meat da kika tafasa ki ka soya sama sama da maggi da kayan kamshinki. Kirika taba hadin dankalin kina zuba hadin naman a tsakiya kina mulmulewa kamar yadda kika gani a hoton.

Inkin gama ki sa a ruwan kwai ki soya enjoy

Comments