WAINAR SHINKAFA

Kayak hadi (ingredients) 
  • Farar shinkafa (white rice)
  • Yis (yeast)
  • Sikari (sugar)
  • Gishiri (salt)
  • Albasa (onion)


Yadda ake sarrafawa
1. Da farko za a wanke farar shinkafa a jika ta kwana, sannan sai a markada ta, amma ba lallai ne sai ta kwana ba za a iya jikata na awa 4.
(Soak the rice overnight, rinse and blend it well)
2. Sai a zuba yis da sikari da gishiri dai dai misali, sai a kada shi sosai.
(Mix  yeast in the batter)
3. A sanya shi a rana ya tashi, sai a yanka albasa kanana kanana a ciki
(Put in a container and cover it, put the batter under sun for it to rise. For better results keep the batter in warm place overnight)
4. Za a iya zuba dafaffiyar shinkafa a ciki, amma sai an ga dama
(Put in sugar, salt and chopped onions)
5. A soya shi da mai a tanda
(Fry in a masa pan)

Comments